Fubara ya janye daga takarar Gwamnan Rivers a APC
Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya sanar da janyewarsa daga takarar gwamna ta shekarar 2027 karkashin jam’iyyar APC. Rahotanni sun...
Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya sanar da janyewarsa daga takarar gwamna ta shekarar 2027 karkashin jam’iyyar APC. Rahotanni sun...
Tashin hankali ya mamaye ƙaramar hukumar Gwarzo da ke jihar Kano bayan wasu fusatattun matasa suka gudanar da zanga-zanga kan...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bai wa tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai beli na Naira miliyan 100...
Dakta Umar Ardo, daya daga cikin jagororin ƙungiyar siyasa ta ADA, ya bayyana dalilan da suka sa ya nuna adawa...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar ya buƙaci gwamnatin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da hukumar ICPC da su gaggauta...
Tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma sanata mai wakiltar Sokoto ta Kudu, Aminu Waziri Tambuwal, ya sanar da janyewarsa daga takarar...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya miƙa takardun neman takarar sugaban ƙasa a jam’iyyar African Democratic Congress domin zaɓen...
Rahotanni sun bayyana cewa an samu raguwar masu kamuwa da cutar HIV a Najeriya cikin watanni hudu na farkon shekarar...
Comrade Mustapha Salihu ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar gwamnan jihar Adamawa a ƙarƙashin jam’iyyar APC a zaɓen shekarar 2027,...
Wata babbar kotu da ke Jihar Adamawa ta yanke hukunci mai girgiza siyasa, inda ta rushe zabukan cikin gida na...