Kotu ta bai wa Sowore belin Naira Miliyan 200 a shari’ar bata sunan Tinubu
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bai wa ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore, belin Naira...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bai wa ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore, belin Naira...
Kungiyar Malaman Jami'o'i ta Najeriya (ASUU), shiyyar Yola, ta buƙaci gwamnatocin jihohi da su gaggauta aiwatar da yarjejeniyar 2025 da...
Dakarun Operation HADIN KAI sun samu nasarar ceto ɗaliban jarabawar NECO da malamai guda 10 da wasu da ake zargin...
Hukumar Kula da Jami'o'i ta Kasa (NUC) ta amince a hukumance da kafa Jami'ar Taraba ta Noma Mai Zafi, Kimiyya,...
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya ba da umarnin rufe sansanin 'yan gudun hijira na Bama nan take, tare...
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya sha alwashin kawo ƙarshen matsalar ƙarancin ruwa da ta daɗe tana addabar al'ummar...
Firayim Ministan Burtaniya Keir Starmer ya sanar da yin murabus, wanda hakan ya kawo karshen wa'adinsa ba zato ba tsammani...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta tsare fitacciyar ’yar TikTok, Fati Cele, bayan rasuwar saurayinta Isma’il Makaye a gidanta da...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa Safiya Salihu da Halima Abdullahi, mahaifiya da ‘yar uwar marigayi shugaban...
Jam’iyyar PDP a Jihar Ogun ta karɓi tsohuwar Sanata Iyabo Obasanjo cikin jam’iyyar bayan ficewarta daga APC, tare da ba...