Gwamna Fintiri ya ce Adamawa ta zama jiha mai goyon bayan Tinubu 100% inda ya yi hasashen nasarar APC a 2027
Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya bayyana cewa Adamawa ta kasance jiha mai goyon bayan Shugaban Ƙasa Bola Ahmed...
Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya bayyana cewa Adamawa ta kasance jiha mai goyon bayan Shugaban Ƙasa Bola Ahmed...
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta bayyana cewa a halin yanzu Najeriya ba ta da wani tabbataccen mai ɗauke da...
Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya bayyana alhininsa matuƙa bisa rasuwar wani jigo a jam’iyyar APC, Mista Sunny Monidafe,...
Kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa ta jam’iyyar ADC ta bayyana cewa tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, zai gudanar...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da buƙatar tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, na dakatar...
Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani na Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami, ya yi barazanar bayyana sunayen mutanen da...
Wata mata mai shekara 18, Fatima Dalha, ta shiga hannun ‘yan sanda bisa zargin caka wa mijinta mai shekara 30...
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya soki Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan zargin ’yan adawa da haddasa yunwa da...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya zargi ’yan adawa da haddasa matsalolin yunwa da talauci da ke addabar al’ummar ƙasar,...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana cewa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya cika manyan alkawura guda biyu...