An kama sojan da ake nema ruwa a jallo kan zargin kai wa ƴan ta’adda kayan sojoji
Dakarun rundunar sojin Najeriya sun cafke wani soja da a baya aka ayyana neman ruwa a jallo saboda zarginsa da...
Dakarun rundunar sojin Najeriya sun cafke wani soja da a baya aka ayyana neman ruwa a jallo saboda zarginsa da...
Wani babban jami'in kula da harkokin kuɗi na ƙungiyar ta'addanci ta ISWAP, mai suna Musa Usman, mai shekaru 40, ya...
Shugaban ƙasar Bangladesh, Mohammed Shahabuddin, ya yi murabus daga mukaminsa shekaru biyu kafin karewar wa'adinsa na shekaru biyar. Shahabuddin mai...
Karamin Ministan tsaro na Najeriya, Bello Matawalle, ya zargi wasu jagororin adawa da neman goyon bayan ƙasashen waje domin bata...
Gwamnatin Jihar Katsina ta fara tarukan tuntubar al'umma a dukkan mazabu 361 domin tattara ra'ayoyin jama'a wajen shirya kasafin kuɗin...
Ɗan takarar gwamnan Jihar Gombe na jam'iyyar PDP, Farfesa Isa Ali Pantami, ya bayyana cewa babu wanda zai iya sauya...
Wata Babbar Kotun Upper Area da ke Ganye a Jihar Adamawa ta yanke wa wani mutum mai suna Jediel Sylvester...
Fursunoni biyu da ake tsare da su a Cibiyar Tsaro ta Gidan Gyaran Hali da ke Jimeta a Jihar Adamawa...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya buƙaci magoya bayan jam'iyyar ADC da su kwantar da hankalinsu, yana mai jaddada...
Hukumar ba da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) tare da hadin gwiwar Hukumar ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Adamawa...