Shugaban Bangladesh Mohammed Shahabuddin ya yi murabus saboda rashin lafiya
Shugaban ƙasar Bangladesh, Mohammed Shahabuddin, ya yi murabus daga mukaminsa shekaru biyu kafin karewar wa'adinsa na shekaru biyar. Shahabuddin mai...
Shugaban ƙasar Bangladesh, Mohammed Shahabuddin, ya yi murabus daga mukaminsa shekaru biyu kafin karewar wa'adinsa na shekaru biyar. Shahabuddin mai...
Gwamnatin Najeriya ta fara aiwatar da shirin inganta cibiyoyin kiwon lafiya na matakin farko (PHC) a faɗin ƙasar nan domin...
Gwamnatin Jihar Yobe, ta hannun Hukumar Kula da Lafiya ta Matakin Farko, tare da haɗin gwiwar Lafiya UK da abokan...
Hukumar Kula da Lafiya ta Matakin Farko ta Jihar Yobe (YSPHCB) ta gudanar da taron bitar zangon biyu na shekarar...
Rahotanni sun bayyana cewa an samu raguwar masu kamuwa da cutar HIV a Najeriya cikin watanni hudu na farkon shekarar...
Gwamnatin Jihar Adamawa tare da haɗin gwiwar UNICEF da sauran abokan hulɗa sun bayyana ƙudurin su na kare lafiyar yara...
Babban Bankin Nijeriya, (CBN), ya sanar da ƙarin kuɗin yin ko sauya katin ATM zuwa naira 1,500 daga naira 1,000,...
Gwamnatin Najeriya ta sanar da karɓar sabuwar allurar rigakafin cutar HIV mai suna Lenacapavir, wadda ake yi sau biyu kacal...
Tawagar kwararrun likitoci a Asibitin Koyarwa na Jami'ar Modibbo Adama da ke Yola, Jihar Adamawa, ta yi nasarar raba tagwaye...
Rundunar 'yan sandan jihar Adamawa ta kama mutane biyu da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi zuwa wasu kasashe, sannan...