Posts Grid
An kama sojan da ake nema ruwa a jallo kan zargin kai wa ƴan ta’adda kayan sojoji
Dakarun rundunar sojin Najeriya sun cafke wani soja da a baya aka ayyana neman ruwa a jallo saboda zarginsa da hannu wajen kai wa 'yan...
Babban jami’in kudin kungiyar ISWAP ya mika wuya tare da ‘Ya’yansa biyu a Borno
Wani babban jami'in kula da harkokin kuɗi na ƙungiyar ta'addanci ta ISWAP, mai suna Musa Usman, mai shekaru 40, ya miƙa wuya ga dakarun Operation...
Shugaban Bangladesh Mohammed Shahabuddin ya yi murabus saboda rashin lafiya
Shugaban ƙasar Bangladesh, Mohammed Shahabuddin, ya yi murabus daga mukaminsa shekaru biyu kafin karewar wa'adinsa na shekaru biyar. Shahabuddin mai shekaru 76 ya bayyana cewa...
Matawalle ya zargi ƴan adawa da neman goyon bayan kasashen waje don kifar da Tinubu
Karamin Ministan tsaro na Najeriya, Bello Matawalle, ya zargi wasu jagororin adawa da neman goyon bayan ƙasashen waje domin bata sunan gwamnatin Shugaba Bola Ahmed...
Gwamna Radda ya gana da al’umma daga mazabu 361 domin tattauna tsarin kasafin kuɗin 2027
Gwamnatin Jihar Katsina ta fara tarukan tuntubar al'umma a dukkan mazabu 361 domin tattara ra'ayoyin jama'a wajen shirya kasafin kuɗin shekarar 2027. Gwamna Dikko Umaru...
Pantami ya yi gargaɗin cewa ba wanda zai iya sauya sakamakon zaɓe a Gombe
Ɗan takarar gwamnan Jihar Gombe na jam'iyyar PDP, Farfesa Isa Ali Pantami, ya bayyana cewa babu wanda zai iya sauya sakamakon zaɓen jihar, yana mai...
Posts Slider
Barcelona ta baiwa Madrid tazarar maki bakwai bayan doke Atletico
Kungiyar Barcelona ta samu gagarumar nasara bayan doke Atletico Madrid da ci 2-1, wanda ya kara mata karfi a saman teburin gasar La Liga. Atletico...
Liverpool tayi rashin nasara a hannun United har gida
Manchester United ta je ta doke Liverpool 2-1 a wasan mako na takwas a Premier League ranar Lahadi, karon farko da ta yi nasara a...
Karo na biyu da aka bai wa Flick jan kati a Barcelona
Ranar Asabar aka bai wa kociyan Barcelona, Hansi Flick jan kati a wasan mako na takwas a La Liga da suka doke Girona 2-1. Kenan...
Ansu Fati ya kafa tarihi a gasar Ligue 1 ta Faransa
Ɗanwasan Barcelona Ansu Fati ya dawo kan ganiya tare da kafa tarihin ɗanwasa mafi saurin cin ƙwallo biyar a gasar Ligue 1 ta Faransa. Ɗanƙwallon...
Saura ƙiris Ghana ta samu gurbi a gasar Kofin Duniya
Tawagar ƙwallon ƙafa ta Ghana Black Stars na gab da samun gurbi a gasar Kofin Duniya ta 2026 bayan nasarar casa Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya...
