Jami’ar Modibbo Adama ta yi bikin marabtan sabbin dalibai 8,591
Jami’ar Modibbo Adama University da ke Yola a Jihar Adamawa ta yi bikin ɗaukar sabbin ɗalibai 8,591 na zangon karatu...
Jami’ar Modibbo Adama University da ke Yola a Jihar Adamawa ta yi bikin ɗaukar sabbin ɗalibai 8,591 na zangon karatu...
Gwamnatin Jihar Taraba ta amince da ware Naira biliyan daya domin biyan kudin jarrabawar WAEC da NECO ga ɗaliban makarantun...
Ƙasar Iran ta musanta zargin cewa tana karɓar kuɗin fito daga jiragen dakon mai na ƙasar India da ke wucewa...
Tsohon Ministan Sadarwa na Najeriya, Isa Ali Pantami, ya bayyana cewa fasahar zamani musamman AI na iya zama muhimmin mafita...
Wata kotu a Najeriya ta dage yanke hukunci a sabuwar ƙarar da ke neman a cire shugabannin jam’iyyar ADC, ciki...
Kakakin majalisar dokokin jihar Kebbi, Muhammad Usman Ankwai, ya rasu, lamarin da ya jefa al’ummar jihar da ‘yan siyasa cikin...
Kungiyar Barcelona ta samu gagarumar nasara bayan doke Atletico Madrid da ci 2-1, wanda ya kara mata karfi a saman...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa zai yi wa’adin mulki na farko ne a jam’iyyar NNPP, sannan...
Sanatan yankin gabashin Sokoto, Ibrahim Lamido, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC, yana mai danganta hakan da tsananin rashin...
Tsohon sanatan Kogi ta Yamma, Dino Melaye, ya zargi jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da aikata abin da ya kira...