Babban hafsan sojin ƙasa ya jagoranci shugabannin tsaro zuwa Filato
Babban hafsan sojan kasa, Laftanar Janar Waidi Shaibu, a ranar Alhamis ya jagoranci wata babbar tawagar shugabannin hukumomin tsaro a...
Babban hafsan sojan kasa, Laftanar Janar Waidi Shaibu, a ranar Alhamis ya jagoranci wata babbar tawagar shugabannin hukumomin tsaro a...
Tsohon ɗan takarar gwamnan Jihar Kano a zaɓen 2023 karkashin jam’iyyar APC, Yusuf Gawuna, ya sauya sheƙa zuwa jam’iyyar ADC....
Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Adamawa, CP Kabir Umar Hassan, ya kai ziyarar girmamawa ga Mataimakin Sufeto Janar na ‘Yan...
Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Maitama Tuggar, ya yi murabus daga mukaminsa a gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu. Rahotanni sun...
Mazauna Jihar Filato sun fito zanga-zanga bayan hare-haren da aka kai a ranar Palm Sunday, wanda ya yi sanadin mutuwar...
Sabon Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Adamawa, CP Kabir Umar Hassan, ya kama aiki a ranar 27 ga Maris, 2026...
Ƙasar Iran ta yi wa Amurka gargaɗi mai tsauri kan shirin tura ƙarin sojoji zuwa yankin Gabas ta Tsakiya, inda...
Dakarun rundunar Operation HADIN KAI tare da haɗin gwiwar mafarauta da ‘yan banga sun cafke wani da ake zargi da...
Kotun Tarayya da ke zamanta a Jihar Kaduna ta ɗage sauraron buƙatar beli da tsohon gwamnan jihar, Nasir El‑Rufai ya...
Jami’an hukumar EFCC ɗauke da makamai sun mamaye gidan tsohon Ministan Shari’a na Tarayya, Abubakar Malami, da ke Abuja, lamarin...