Posts Grid

Masarautar Kuwait tayi Allah wadai da harin da Israel ta kai Qatar

Sarkin Kuwait Mai martaba Amir Sheikh Meshal Al-Ahmad Al-Jaber Al-Sabah ya yi kakkausar suka da kakkausar murya kan harin wuce gona da iri da Isra'ila...

Iran ta yi Allah wadai da harin Isra’ila ta kai Qatar

Ma'aikatar harkokin wajen Qatar ta yi Allah wadai da harin da Isra'ila ta kai birnin Doha na ƙasar Qatar. Yayin da yake jawabi ta gidan...

Majalisan dattawa tayi watsi da maganan dawowar Natasha bakin aiki

Majalisar dattawa ta Najeriya ta ƙi amincewa da buƙatar Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan mai wakiltar Kogi ta Tsakiya kan komawa bakin aiki, inda ta ce har...

Posts Slider

1000099033

Har yanzu akwai rashin tabbas dangane da makomar Manchester United

Rashin nasarar da Manchester United ta yi a hannun Grimsby Town ya jawo cecekuce a faɗin duniya bayan doke ta 12-11 a bugun finareti ranar...

1000061687

Ɗanwasan Real Madrid Reinier Jesus ya koma Brazil da taka leda

Ɗanwasan tsakiya na Real Madrid Reinier Jesus ya koma Atlético Mineiro ta Brazil da taka leda. Saura shekara ɗaya kwantaraginsa ya ƙare a Madrid amma...

1000061679

CHAN 2024: Algeria da Afirka ta Kudu sun tashi canjaras

Afirka ta Kudu da Aljeriya sun tashi 1-1 a wasan cikin rukuni a gasar kofin ƙasashen Afirka ta 'yanwasan cikin gida wato CHAN. Shi ne...