Ƴan Najeriya a Philippines da Cambodia sun bai wa Gwamnatin Najeriya wa’adin kwana bakwai kan harajin Diaspora
Wasu ƴan Najeriya da ke zaune a ƙasashen Philippines da Cambodia sun bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adin kwanaki bakwai da...
Wasu ƴan Najeriya da ke zaune a ƙasashen Philippines da Cambodia sun bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adin kwanaki bakwai da...
Ɓangaren jam'iyyar ADC da ke ƙarƙashin jagorancin Nafiu Bala ya bayyana ɗan kasuwa kuma farfesa, Chris Uba, a matsayin ɗan...
Shugaban Karamar Hukumar Hong a Jihar Adamawa, Inuwa Usman Wa’aganda, ya bayyana damuwa matuka kan yadda hare-haren kungiyar Boko Haram...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya aika wata babbar tawaga ta gwamnatin tarayya ƙarƙashin jagorancin Nuhu Ribadu zuwa wasu ƙauyukan...
Tsohon gwamnan jihar Ogun, Olusegun Osoba ya bayyana cewa akwai wasu shirye-shiryen siyasa da ake yi domin raba kuri’un Kudancin...
Gwamnatin Najeriya ta ayyana ranakun Laraba 27 ga watan Mayu da Alhamis 28 ga watan Mayu, 2026 a matsayin ranakun...
Jam’iyyar PDP ta tabbatar da Chief Maurice Vunobolki a matsayin dan takararta na kujerar gwamnan Jihar Adamawa gabanin zaben shekarar...
Fitowar Mustapha Salihu a matsayin ɗan takarar Sanatan Adamawa ta tsakiya na jam’iyyar APC ta sake tayar da muhawara kan...
Hukumar Kula da Lafiya ta Matakin Farko ta Jihar Yobe (YSPHCB) ta gudanar da taron bitar zangon biyu na shekarar...
Wata mummunar hatsari ta girgiza al’ummar Jos da ke Jihar Plateau bayan wani direba da ake zargin yana gudun jami’an...