Lakurawa sun kashe aƙalla mutum 30 a Kebbi
Wasu 'yanbindiga da ake zargin 'yan ƙungiyar Lakurawa ne sun kashe mutum 30 tare da lalata ƙauyuka bakwai a hare-haren...
Wasu 'yanbindiga da ake zargin 'yan ƙungiyar Lakurawa ne sun kashe mutum 30 tare da lalata ƙauyuka bakwai a hare-haren...
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya amince da rage lokutan aiki na ma'aikatan gwamnati a fadin jihar don azumin Ramadan...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, a ranar Talata ya shafe dare na biyu a hannun hukumar yaki da cin...
Farashin kayayyaki a Najeriya ya ragu zuwa kashi 15.10% a watan Janairun 2026 daga kashi N15.15% a watan Disamban 2025...
Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ta ceto wani mutum mai matsakaicin shekaru wanda ake zargin mahaifinsa ya tsare shi a...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ziyarci jihar Adamawa a yau Litinin domin kaddamar da sabbin ayyukan da gwamnan Adamawa Ahmadu...
Rahotanni daga Burkina Faso na cewa gomman sojojin ƙasar ne suka rasa rayukkansu bayan da mayaƙan Jamaat Nusrat al-Islam wal-Muslimin...
Gwamnatin Najeriya ta shigar da tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai ƙara a gaban kutun taraya bisa zargin sa da...
Ofishin mai bai wa shugaban Najeriya shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya mayar da martini ga tsohon gwamnan...
Sojojin da aka tura a karamar hukumar Ibi da kuma sansanin horaswa na Wukari sun kama wani da ake zargi...