An kashe wani mutum a rikicin ƙabilanci a Yobe
Mutum ɗaya ya mutu wasu biyu kuma sun sami munanan raunuka bayan wani mummunan rikici tsakanin ƙungiyoyin matasa biyu a...
Mutum ɗaya ya mutu wasu biyu kuma sun sami munanan raunuka bayan wani mummunan rikici tsakanin ƙungiyoyin matasa biyu a...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya Inec ta fitar da jadawalin manyan zaɓuɓɓukan kasar na shekarar 2027, inda ta...
Haɗin gwiwar ƙungiyoyin fararen hula, ƙungiyoyin matasa da kuma 'yan ƙasa masu rajin kishin demokradiyya sun taru a harabar Majalisar...
Sanata Binos Dauda Yaroe daga yankin Kudancin Adamawa ya bayyana cewa Majalisar Dokoki ta Kasa ta amince da ci gaba...
Dakarun sojojin Najeriya da ke gudanar da ayyuka a Jihar Katsina sun kwato dabbobi 529 da aka sace bayan wani...
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima zai jagoranci taron majalisar tattalin arzikin ƙasar da za a gudanar ranar Litinin a Abuja....
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin tura bataliyar soji zuwa sassan jihar Kwara, bayan mummunan harin da...
Ministan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya tabbatar wa BBC cewa wata ƙaramar tawagar sojojin Amurka tana aiki a cikin...
Ƙungiyar Masana Magunguna ta Najeriya ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta samar da maganin dafin maciji da ba...
Hukumar shirya jarrabawa ta Ƙasa ta fitar da sakamakon Jarrabawar Sakandare ta daliban da suka rubuta daga wajen makaranta ta...