Kotu ta kama mutum 10 da laifin cin zarafin matar shugaban Faransa ta intanet
Wata Kotu a Paris ta kama mutum 10 da laifin cin zarafin matar shugaban Faransa Brigitte Macron ta intanet. Mutanen...
Wata Kotu a Paris ta kama mutum 10 da laifin cin zarafin matar shugaban Faransa Brigitte Macron ta intanet. Mutanen...
Gwamnatin Najeriya ta musanta zargin cewa fadar shugban ƙasa ta wallafa wani hoton shugaba Bola Tinubu da takwaran aikinsa na...
Kotun Kolin Venezuela ta bayar da umarni ga mataimakiyar shugaban ƙasar, Delcy Rodriguez ta kama aikin shugaban ƙasar a matsayin...
Fafaroma Leo ya ce dole ne a tabbatar da martabar Venezuela tare da walwalar ƴan ƙasar fiye da komai. Jagoran...
Bayanai daga jihar Neja da ke arewa ta tsakiyar Najeriya na cewa wasu ƴanbindiga sun kai hari jihar, inda suka...
Bayanai daga jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya na cewa mutum 25 ne suka mutu bayan kifewar kwale-kwale a jihar....
Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya buƙaci mutanen jihar da su dage wajen bai wa jami'an tsaro goyon bayan domin...
Sanata mai wakiltar Abia ta Kudu, Eyinnaya Abaribe ya fice daga jam'iyyar APGA, inda ya sanar da komawarsa jam'iyyar ADC...
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya jagoranci wata tattaunawa ta musamman da malaman makarantun Tsangaya daga sassa daban-daban na...
Tsohon ɗan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar PDP kuma jigo a jam'iyyar ADC a yanzu, Atiku Abubakar ya ce yana...