APC ta lashe zaɓukan cike gurbin Kano
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta samu nasara a zaɓen cike gurbi na mazaɓar Ungogo da Kano Municipal a majalisar...
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta samu nasara a zaɓen cike gurbi na mazaɓar Ungogo da Kano Municipal a majalisar...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya (INEC) ta fara fitar da sakamakon zaɓen ƙananan hukumomin Abuja, da aka gudanar...
Hukumar zaɓen Najeriya INEC ta gargaɗi masu sayen ƙuri'a a zaɓukan Abuja. Cikin wata sanarwa da hukumar ta wallafa a...
Rundunar 'yan sandan jihar Adamawa ta wargaza maboyar wani da ake zargi da satar mutane a yankin karamar hukumar Song,...
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun kama wasu mutane da ke aiki tare da Boko Haram da kuma wani...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa Amurka ta bai wa Iran wa’adin kwanaki 10 don su amince da yarjejeniya...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC ta bayyana cewa fiye da masu zaɓe miliyan 1.5 ne suka karɓi katin zaɓe...
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta ce jami'anta sun kama wasu mutum tara Musulmai a jiya Laraba a take ranar...
Gwamnatin Jihar Kano ta fara aikin tantancewa tare da ɗaukar bayanan ’yan kasuwar da gobarar kasuwar Singer ta shafa domin...
Wasu 'yanbindiga da ake zargin 'yan ƙungiyar Lakurawa ne sun kashe mutum 30 tare da lalata ƙauyuka bakwai a hare-haren...