Tawagar ‘yanmajalisar Amurka ta isa Najeriya don bincika iƙirarin kisan Kiristoci
Tawagar 'yanmajalisar Amurka ta isa Najeriya a yau Lahadi domin bincika gaskiyar iƙirarin yi iwa Kiristoci kisan gilla. Nuhu Ribadu,...
Tawagar 'yanmajalisar Amurka ta isa Najeriya a yau Lahadi domin bincika gaskiyar iƙirarin yi iwa Kiristoci kisan gilla. Nuhu Ribadu,...
Sabon ministan tsaron Najeriyar Janar Christopher Musa mai ritaya ya buƙaci ilahirin ma’aikatan da ke ƙarƙashinsa masu kaki da fararen...
Tsohon shugaban masu rinjaye na majalisar dattawan Najeriya, Ali Ndume, ya buƙaci shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya janye...
Rundunar Operation Whirlwind ta Kwastam ta Najeriya ta kama wani jirgin ruwa mai dauke da man fetur wanda darajarsa ta...
Babban Bankin Najeriya (CBN) a jiya ya soke iyaka kan adadin kuɗin da ake iya ajiyewa a banki tare da...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya tura ƙarin sunan mutum 4 ɗoriya a kan waɗanda aka fitar a baya zuwa ga...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya rantsar da Janar Christopher Musa a matsayin ministan tsaron ƙasar bayan amincewar majalisar dattawa. An...
An gudanar da tattaunawa ta kafafen yaɗa labarai da 'Yan Jarida, tare da masu ruwa da tsaki, gabanin kwanakin Riga-kafin...
Jakadan Majalisar Dinkin Duniya, Ramtane Lamamra, ya gana da shugaban Sudan kuma shugaban sojoji, Lt Janar Abdel Fattah al-Burhan, a...
Hukumomin jihar Katsina sun sanar da karɓo wasu mutum 37 daga hannun ƴanbindiga bayan sulhu da aka yi tsakanin hukumomin...