Zanga-zanga ta barke a Kano bayan da ’yan sanda suka katange wurin taron masu adawa da Tinubu
Rikici ya ɓarke a Kano bayan jami’an ’yan sanda sun tare wurin da aka shirya gudanar da wani taro na...
Rikici ya ɓarke a Kano bayan jami’an ’yan sanda sun tare wurin da aka shirya gudanar da wani taro na...
Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai kawo wa ’yan Najeriya ƙarin wadata...
Wani kamfanin ba da shawarwari kan siyasa da hulɗa da jami’an gwamnati a Amurka, Von Batten-Montague-York, ya fitar da wasu...
Ɗan majalisar wakilai, Alhassan Ado Doguwa, ya bayyana cewa al’ummar Arewa na da nauyin ɗabi’a na mara wa Shugaban Ƙasa...
Umar Abubakar, ɗaya daga cikin mutum 42 da aka kama a Mubi, Jihar Adamawa, ya rasu a ranar Alhamis, 8...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai ƙaddamar da yaƙin neman zaɓensa karo na biyu a zaɓen shugaban ƙasa na 2027...
Daliban Kwalejin Kimiyyar Jinya ta Jihar Taraba da ke Jalingo sun bayyana fargaba bayan da wasu mahara suka sake kai...
Demola Olarewaju, babban mataimaki kan harkokin siyasa ga tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya zargi Shugaba Bola Ahmed Tinubu...
Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi kakkausar suka ga shirin Gwamnatin Tarayya na rage farashin man fetur na...
Gwamnatin Najeriya ta sanar da bayar da rangwame kan man fetur da ake sayarwa a gidajen mai na Kamfanin Mai...