Labaru
Hukumar WAEC ta fitar da sakamakon jarabawar WASSCE na 2025.
Hukumar shirya jarabawar Afirka ta Yamma ta fitar da sakamakon jarabawar kammala sakandare ta yammacin Afirka ta 2025, WASSCE, ga...
Gwamnatin Kano ta ƙaddamar da dashen bishiya miliyan biyar a jihar.
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da dashen bishiyoyi miliyan biyar domin yaƙi da sauyin yanayi da inganta...
Gwamnati za ta gyara tsarin birnin Maiduguri domin kare ambaliya
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya ce gwamnatinsa ta fara yunƙurin gyara tsarin birnin jihar domin kiyaye jihar daga...
Kungiyar ‘yan kabilar Igbo ta bukaci jihohin kudu maso gabas da su hana kiwo a yankin.
Wata kungiya a karkashin kungiyar Igbo National Union Worldwide, INU-W, ta bukaci daukacin Majalisun Dokokin Jihohi a shiyyar Kudu maso...
Harin Makiyaya: Matan Filato sun yi barazanar yin zanga-zanga tsirara, suna zargin gwamnati da gazawa.
Wata kungiyar mata a jihar Filato ta yi barazanar yin zanga-zanga tsirara saboda yawaitar hare-hare da kashe-kashen da wasu da...
An tsawaita wa’adin aikewa da bukatar aikin Hukumomin shige da fice, Civil Defence, da sauran su.
Hukumar Tsaro ta Civil Defence, da Hukumar kula da Gyaran hali, da Hukumar kula da kashe Gobara da Hukumar Kula...
‘Yan bindiga sun kashe mutum uku, tare da garkuwa da dayawa a wani sabon hari da suka kai a Katsina.
Wasu ‘yan bindiga dauke da makamai sun kashe mutane uku tare da yin garkuwa da wasu da dama a wasu...
Jihohi 19 ne ambaliyar ruwa ta shafa – NEMA
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa, NEMA, ta bayyana cewa mata da kananan yara ne suka fi fama da...
Ma’aikatan jinya sun janye yajin aikin bayan kwanaki hudu a Najeriya.
Kungiyar ma’aikatan jinya da ungozoma ta kasa ta dakatar da yajin aikin gargadi da take yi a fadin kasar. Mataimakin...
