Gwamnati ta gurfanar da ƴan ƙungiyar Ansaru biyu da aka kama
Gwamnatin Najeriya ta gurfanar da manyan shugabannin ƙungiyar Ansaru, wata kungiyar tsageru kuma gawurtattun ƴanbindiga mai alaƙa da Al-Qaeda, a...
Gwamnatin Najeriya ta gurfanar da manyan shugabannin ƙungiyar Ansaru, wata kungiyar tsageru kuma gawurtattun ƴanbindiga mai alaƙa da Al-Qaeda, a...
Ƙungiyar ƙwadago ta ma'aikatan dakon man fetur da iskar gas a Najeriya, NUPENG ta dakatar da yajin aikin da ta...
Harin da Isra’ila ta kai wa jagororin Hamas a babban birnin Qatar a wannan Talatar ya janyo caccaka daga sassan...
Gungun mayaƙan tawaye na ƙungiyar ADF, ɗauke da muggan makamai sun afka wa wani taron binne gawa, inda suka kashe...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan'adam ta duniya, Human Rights Watch, ta ce ƴanbindiga sun kashe sama da mutum 127, ciki har...
Majalisar musulmin jihar Adamawa ta kai ziyarar ban girma ga gwamna Ahmadu Umaru Fintiri a gidan gwamnati dake Yola. Tawagar...
Sarkin Kuwait Mai martaba Amir Sheikh Meshal Al-Ahmad Al-Jaber Al-Sabah ya yi kakkausar suka da kakkausar murya kan harin wuce...
Hukumar kula da jiragen sama ta Najeriya (NCAA) ta kira dukkanin kamfanonin jiragen sama na cikin gida taro a Abuja...
Isra'ila ta ce ita ce ta kai hari kan shugabannin Hamas a Doha, babban birnin Qatar. A cikin wata sanarwa...
Ma'aikatar harkokin wajen Qatar ta yi Allah wadai da harin da Isra'ila ta kai birnin Doha na ƙasar Qatar. Yayin...