Ƙungiyar likitoci NARD ta umarci mambobinta da su shiga yajin aiki a faɗin ƙasar
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta Najeriya NARD, ta sanar da shirin ta na tsunduma yajin aikin sai Baba ta...
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta Najeriya NARD, ta sanar da shirin ta na tsunduma yajin aikin sai Baba ta...
Jami'ar Ahmadu Bello, ABU, Zaria, ta musanta zargin cewa tana da hannu wajen kera makamin nukiliya ga Najeriya. Jami'ar ta...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya NEMA ta ce adadin waɗanda suka rasu a sanadiyar fashewar tankar man fetur...
A yau Asabar al'ummar kasar Ivory Coast ke zaben shugaban kasa wanda ya raba kan kasar inda wasu ke son...
A kokarin kare lafiya da walwalar Al'ummar Ribadu, wata kungiya mai zaman kanta karkashin gidauniyar 'Rubicon Foundation' ta bayar da...
Shugaba Tinubu ya nada Janar Olufemi Oluyede a matsayin magajin Janar Christopher Musa, inda zai maye gurbin sabon Babban Jami'in...
Jami'an 'yan sanda a karamar hukumar Tafawa Balewa ta jihar Bauchi sun kama wani da ake zargi da kisan shahararren...
Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar na cewa wasu ƴan bindiga ɗauke da makamai sun yi gurkuwa da wani Ba’amurke a daren...
Ana fargabar mutuwar mutane da dama a haɗarin wata tankar mai data kama da wuta a babbar hanyar Agaie zuwa...
Hukumar zaɓen Uganda ta sanya ranar 15 ga watan Janairun shekara mai zuwa a matsayin lokacin da za a gudanar...