Tinubu zai tafi Turkiyya a yau Litinin
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu zai yi tafiya a yau Litinin, 26 ga Janairu, zuwa ƙasar Turkiyya domin ziyarar aiki...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu zai yi tafiya a yau Litinin, 26 ga Janairu, zuwa ƙasar Turkiyya domin ziyarar aiki...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf zai koma jam'iyyar APC, mai mulkin Najeriya a ranar Litinin 26 ga watan...
Gwamnan jihar Sokoto Ahmad Aliyu ya ce gwamnatina za ta gabatar da dokokin haramta abin da ya kira almubazzaranci a...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Uba Sani ya ce gwamnatinsa za ta yi duk abin da ya dace domin ceto mutanen...
Shugaba Donald Trump na kan hanyarsa ta zuwa ƙasar Switzerland domin halartar taron ƙoli na tattalin arziƙin duniya da ke...
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa wasu daga cikin dakarunta da na haɗin gwiwa ta JTF sun rasa rayukansu, yayin...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kai wa shugaba Bola Tinubu ziyara a fadarsa da ke Abuja. Gwamnan ya...
Rundunar sojin Nijar ta sanar da cewa ta halaka yan bindiga da dama a cikin Jihar Tillaberi a ƙarƙashin wani...
Hukumomi a jihar Sokoto sun tabbatar da cewa aƙalla ƙauyuka sama da 28 sun zama kufai sakamakon ci gaba da...
Hukumomin lafiya a jihar Kano sun bayyana cewa sun kafa wani kwamiti na musamman da zai gudanar da bincike kan...