Zulum ya ba da kyautar gidaje ga ma’aikatan lafiya da malamai
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya bayar da kyautar gidaje ga ma'aikatan jinya da malaman makaranta 72 a ƙaramar...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya bayar da kyautar gidaje ga ma'aikatan jinya da malaman makaranta 72 a ƙaramar...
Kwanani biyar gabanin gudanar da zaɓen shugabancin ƙasar da za a yi ranar 12 ga wannan wata na Okotba, shugaban...
Shugaban hukumar zaɓen Najeriya, Farfesa Mahmood Yakubu ya sauka daga muƙaminsa tare da miƙa ragamar jagorancin hukumar ga May Agbamuche...
A karon farko, sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, ta halarci zaman zauren majalisar dattawan Najeriya, bayan dakatar da ita da aka yi...
Wata kotun tarayya da ke zamanta a Warri da ke jihar Delta, ta bayar da umarnin wucin gadi na hana...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya buƙaci hukumar jin daɗin alhazai ta Najeriya NAHCON da ta rage kuɗin Hajjin bana, inda...
Shugaban kamfanin mai na Najeriya, NNPCL, Bayo Ojulari, ya bayyana kyakkyawan fatan cewa ƙasar zata dinga haƙo gangan ɗanyen mai...
Shugaban sojin Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani ya kai ziyarar kwanaki biyu a jihar Tillabery, wurin da hare-haren ƙungiyoyin masu da'awar...
Gwamnatin jihar Adamawa ta karbi nau’in itatuwan dabino guda 400,000 daga ƙungiyar Green Great World (GGW) a wani bangare na...
Uwargidan shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu ta ce malaman makarantu mutane masu daraja da suka cancanci yabo da ƙarƙafa gwiwa....