Ku daina tsoratar da kasashe masu rauni, ku fuskanci kalubalen China – Mahdi Shehu ya shaida wa Trump
Mai sharhi kan harkokin yau da kullum na Najeriya, Mahdi Shehu, ya bukaci Shugaban Amurka, Donald Trump da ya mayar...
Mai sharhi kan harkokin yau da kullum na Najeriya, Mahdi Shehu, ya bukaci Shugaban Amurka, Donald Trump da ya mayar...
Gwamnatin tarayya, ta hannun Majalisar bunkasa harkan Sukari ta Ƙasa, NSDC, ta fara shirye-shiryen kafa wani aikin samar da sukari...
Hukumar zaɓen mai zaman kanta INEC ta sanar da Charles Soludo na Jam'iyyar All Progressives Grand Alliance wato APGA a...
Shugabannin 'Yan bindiga sun yi alkawarin zaman lafiya mai dorewa bayan ganawa da al'ummomin Charanci da Batagarawa a Jahar Katsina....
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce babu wani jami’in kasarsa da zai halarci taron kasashe 20 masu arziki a duniya...
Manyan hafsoshin tsaron ƙasashen ƙungiyar AES wato Nijar da Burkina Faso da Mali sun gana a Niamey, babban birnin Jamhuriyar...
Kungiyar Shugabannin Jam'iyyar PDP ta Jihohi ta bayyana goyon bayanta ga Shugaban Jam'iyyar na Kasa, Umar Damagum. Shugabannin sun sake...
Gwamnan Jihar Yobe Mai Mala Buni, ya gabatar da kasafin kudi na Naira Biliyan 515,583,000,000 na shekarar kasafin kudi ta...
Kamfanin jirgin sama na Emirates ya sanar da cewa zai dawo da zirga-zirgar jiragen sama zuwa Najeriya, wanda hakan ya...
Shugaba Trump na Amurka na nanata iƙirarin da ya yi cewa ''Kiristoci na fuskantar mummunan barazana a Najeriya". Yayin wani...