Fafaroma ya nuna damuwa da kama shugaban Venezuela
Fafaroma Leo ya ce dole ne a tabbatar da martabar Venezuela tare da walwalar ƴan ƙasar fiye da komai. Jagoran...
Fafaroma Leo ya ce dole ne a tabbatar da martabar Venezuela tare da walwalar ƴan ƙasar fiye da komai. Jagoran...
Bayanai daga jihar Neja da ke arewa ta tsakiyar Najeriya na cewa wasu ƴanbindiga sun kai hari jihar, inda suka...
Bayanai daga jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya na cewa mutum 25 ne suka mutu bayan kifewar kwale-kwale a jihar....
Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya buƙaci mutanen jihar da su dage wajen bai wa jami'an tsaro goyon bayan domin...
Sanata mai wakiltar Abia ta Kudu, Eyinnaya Abaribe ya fice daga jam'iyyar APGA, inda ya sanar da komawarsa jam'iyyar ADC...
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya jagoranci wata tattaunawa ta musamman da malaman makarantun Tsangaya daga sassa daban-daban na...
Tsohon ɗan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar PDP kuma jigo a jam'iyyar ADC a yanzu, Atiku Abubakar ya ce yana...
Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar da hukuncin kisa da babbar kotu ta yanke a kan Abdulmalik Tanko, wanda aka samu...
Shugaban mulkin sojin Guinea Mamadi Doumbouya ya lashe zaben da aka yi a karon farko a ƙasar tun bayan ƙwace...
Bankuna a Najeriya za su fara cire naira 50 a matsayin harajin da banki ke cirewa kan kudin da aka...