Hamas na yunƙurin kai hari kan fararen hula a Gaza – Amurka
Amurka ta ce tana da abin da ta kira kwararan hujjoji cewa Hamas na shirin saba yarjejeniyar tsagaita wuta ta...
Amurka ta ce tana da abin da ta kira kwararan hujjoji cewa Hamas na shirin saba yarjejeniyar tsagaita wuta ta...
Dubban mutane ne suka shiga zanga-zanga a sassan Amurka ta adawa da manufofin shugaban ƙasar Donald Trump. An gudanar da...
Tsohon shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya bayyana talauci a matsayin ɗaya daga cikin manyan abubuwan da ke kawo tsaiko ga...
Hedikwatar tsaro ta Najeriya ta ce raɗe-raɗin juyin mulki da wasu kafofin yaɗa labarai ke ruwaitowa ba gaskiya ba ne....
Al’ummar garin Kafin Soli da ke karamar hukumar Kankia a jihar Katsina sun nuna rashin jin dadinsu kan kisan gillar...
Hukumar Alhazan Najeriya ta bayyana damuwarka kan matakin da hukumomin Saudiyya suka ɗauka na rage wa ƙasar wani kaso mai...
An rantsar da Kanal Michael Randrianirina a matsayin sabon shugaban gwamnatin sojin Madagascar, bayan ya jagoranci hamɓarar da shugaba Andry...
Rikici ya sake ɓarkewa tsakanin ƙasashen Pakistan da Afghanistan sa’o’i ƙalilan kafin ƙarewar wa’adin yarjejeniyar tsagiata wuta ta kwanaki biyu...
Wasu gungun matasa maza da mata a karkashin inuwar ƙungiyar Motion for the Change of Nigeria sun gudanar da zanga-zangar...
Gwamnonin jam'iyyar APC na gudanar da wani taron sirri a jihar Kebbi da ke yankin arewa maso yammacin ƙasar. Rahotoni...