Trump ya kare Yarima mai jiran gado na Saudiyya kan kisan Khashoggi
Shugaban Amurka Donald Trump ya karɓi bakuncin Yariman Saudiyya Mohammed bin Salman a ziyarar sa ta farko tun bayan kisan...
Shugaban Amurka Donald Trump ya karɓi bakuncin Yariman Saudiyya Mohammed bin Salman a ziyarar sa ta farko tun bayan kisan...
Mataimakiyar Gwamnan Jihar Adamawa Farfesa Kaletapwa Farauta ta jaddada goyon bayan gwamnati ga warware matsalar tsara shata iyakoki tsakanin Najeriya...
Rundunar 'yansandan farin kaya ta DSS a Najeriya ta ce ta yi nasarar kama wani dillalin makamai da ke yi...
Gwamnatin tarayya za ta ƙirƙiri wani shafin adana bayanai na musamman ga manoma, wanda zai haɗa da girman gonakinsu da...
Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri ya nesanta kansa daga matakin da jam'iyyar PDP ta ɗauka na korar ministan Abuja,...
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar ya musanta rahotannin da ke cewa ya bai wa Laftanar Ahmed Yerima, wani jami'in...
Hukumar kula da harkokin man fetur a Najeriya ta ce ta dakatar da shirin fara karɓar harajin kashi 15 cikin...
Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Kebbi ta ce ta kashe ɗanfashi ɗaya ciki takwas da suka shiga gidan wani mutum...
Kwararar ƴan bindiga daga Najeriya zuwa yankunan Madarunfa da Gidan Runji a Jihar Maradi da ke Jamhuriyar Nijar, ya sa...
Gwamnatin Najeriya ta ce an kammala kilomita 39 a ɓangarori daban-daban na titin Abuja–Kaduna–Kano da ake ci gaba da yi....