FAAC: Gwamnatin tarayya, jihohi da ƙananan hukumomi sun raba Naira tiriliyan 2.103 na watan Satumba
Kwamitin rar’bon arzikin ƙasa na tarayya (FAAC) ya raba jimillar kuɗaɗen watan Satumba 2025 da suka kai Naira tiriliyan 2.103...
Kwamitin rar’bon arzikin ƙasa na tarayya (FAAC) ya raba jimillar kuɗaɗen watan Satumba 2025 da suka kai Naira tiriliyan 2.103...
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ce gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya hada kan jihar...
Manchester United ta je ta doke Liverpool 2-1 a wasan mako na takwas a Premier League ranar Lahadi, karon farko...
Ranar Asabar aka bai wa kociyan Barcelona, Hansi Flick jan kati a wasan mako na takwas a La Liga da...
Amurka ta ce tana da abin da ta kira kwararan hujjoji cewa Hamas na shirin saba yarjejeniyar tsagaita wuta ta...
Dubban mutane ne suka shiga zanga-zanga a sassan Amurka ta adawa da manufofin shugaban ƙasar Donald Trump. An gudanar da...
Tsohon shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya bayyana talauci a matsayin ɗaya daga cikin manyan abubuwan da ke kawo tsaiko ga...
Hedikwatar tsaro ta Najeriya ta ce raɗe-raɗin juyin mulki da wasu kafofin yaɗa labarai ke ruwaitowa ba gaskiya ba ne....
Al’ummar garin Kafin Soli da ke karamar hukumar Kankia a jihar Katsina sun nuna rashin jin dadinsu kan kisan gillar...
Hukumar Alhazan Najeriya ta bayyana damuwarka kan matakin da hukumomin Saudiyya suka ɗauka na rage wa ƙasar wani kaso mai...