Tinubu ya rantsar da Chris Musa ministan tsaron Najeriya
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya rantsar da Janar Christopher Musa a matsayin ministan tsaron ƙasar bayan amincewar majalisar dattawa. An...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya rantsar da Janar Christopher Musa a matsayin ministan tsaron ƙasar bayan amincewar majalisar dattawa. An...
An gudanar da tattaunawa ta kafafen yaɗa labarai da 'Yan Jarida, tare da masu ruwa da tsaki, gabanin kwanakin Riga-kafin...
Jakadan Majalisar Dinkin Duniya, Ramtane Lamamra, ya gana da shugaban Sudan kuma shugaban sojoji, Lt Janar Abdel Fattah al-Burhan, a...
Hukumomin jihar Katsina sun sanar da karɓo wasu mutum 37 daga hannun ƴanbindiga bayan sulhu da aka yi tsakanin hukumomin...
Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammad ya bayyana marigayi Sheikh Dahiru Bauchi a matsayin mutumin da ya damu da harkokin addinin...
Sojojin da suka ƙwace mulki a Guinea-Bissau sun rantsar da wani Janar a matsayin sabon shugaban riƙo na tsawon shekara...
Gwamnan jihar Neja da ke Arewa ta Tsakiyar Najeriya, Umar Bago ya tabbatar wa BBC cewa jami'an tsaro sun ceto...
Ana ci gaba da zaman dar-dar a yankin karamar hukumar Malumfashi da ke jihar Katsina bayan kisan Alhaji Ibrahim Nagode,...
Mambobin kungiyar masu rajin kawo sauyi a Najeriya sun dakatar da ayyukan Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Yola, YEDC da...
Kamfanin mai na Najeriya NNPC ya sanar da samun ribar naira tiriliyan 5 da biliyan 400 bayan cire haraji, da...