Allah ya yiwa Audu Ogbeh rasuwa.
Allah ya yi wa tsohon ministan noma da raya karkara, Cif Audu Ogbeh rasuwa yana da shekaru 78 a duniya....
Allah ya yi wa tsohon ministan noma da raya karkara, Cif Audu Ogbeh rasuwa yana da shekaru 78 a duniya....
Rundunar ƴansandan Najeriya ta saki ɗangwagwarmaya, Omoyele Sowore bayan kiraye-kirayen da aka yi na buƙatar a sake shi. Tsohon ɗantakarar...
Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya yi kira da a kora Ministan Abuja, Nyesom Wike da tsohon Gwamnan Benue...
Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri'a a lokacin zaɓuka. Shugaban hukumar, Farfesa...
Jam'iyyun hamayya a Kamaru sun soki matakin Kotun Tsarin Mulkin ƙasa na dakatar da takarar jagoran ƴan adawar ƙasar, Maurice...
Sojojin Najeriya da ke aiki ƙarƙashin rundunar Operation Haɗin Kai a yankin arewa maso gabashin ƙsar sun halaka mayaƙan Boko...
Fitaccen lauyan nan a Najeriya mai kare haƙƙin bil adama, Femi Falana ya caccaki manufofin tattalin arzikin Shugaba Bola Tinubu...
A yau Talata ne Kotun Tsarin mulki a Kamaru za ta yanke hukunci kan ƙarar da jagoran ƴan hamayyar ƙasar,...
Rahotonnin daga jihar Zamfara a yankin arewa maso yammcin Najeriya na cewa ƴanbindiga sun sace mutum 150 a jerin hare-haren...