Wasu dattawan Katsina sun buƙaci gwamnati ta sauya salon yaƙi da ƴanbindiga a jihar
Wasu dattawan jihar Katsina da ke yankin arewa maso yammacin Najeriya ƙarƙashin ƙungiyar kula da sha’anin tsaron ta Katsina wato...
Wasu dattawan jihar Katsina da ke yankin arewa maso yammacin Najeriya ƙarƙashin ƙungiyar kula da sha’anin tsaron ta Katsina wato...
Akalla Fulani makiyaya 20,000 aka kashe a rikicin manoma da makiyaya, yayin da aka sace musu shannu sama da miliyan...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya isa birnin Brasilia da ke ƙasar Brazil domin ziyarar aiki ta kwana biyu a ƙasar...
Majalisar Musulunci a Jihar Taraba dake Najeriya ta haramta wasu bukukuwan auren da matasa ke yi wanda suka ce ya...
Rundunar sojin sama ta Najeriya ta ce ta kashe mayaƙa masu iƙirarin jihadi fiye da 35 a wasu hare-hare da...
Ministan Lantarki a Najeriya ya ce Adebayo Adelabu ya ce gwamnatinsu na shirin karɓar rancen dala miliyan 190 daga Japan...
An bayyana matakin Hukuncin da Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta dauka a baya-bayan nan...
Hukumar bayar da agaji ta gaggawa a Najeriya Nema ta ce mutum huɗu ne ta tabbatar sun rasu sakamakon kifewar...
Hukumar ba da agajin gaggawa a Najeriya, NEMA ta gargaɗi mazauna kusa da Kogin Neja da su tashi saboda ƙaruwar...
Hukumar NDLEA mai yaƙi da miyagun ƙwayoyi a Najeriya ta ce ta kama wani matashi mai suna Umar Adamu-Umar ɗauke...