2027: Zan goyi bayan Atiku ya zama shugaban kasa a kan Tinubu, ba zan iya shiga APC ba – Tambuwal
Sanatan Sokoto ta Kudu, Aminu Tambuwal, ya ce zai marawa tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar baya domin ya mulki...
Sanatan Sokoto ta Kudu, Aminu Tambuwal, ya ce zai marawa tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar baya domin ya mulki...
Tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Jonathan, ya ce siyasar Najeriya ta ginu ne a kan cin amana, la’akari da irin cin...
Aƙalla mutum 15 ne suka mutu sakamakon sake ɓullar cutar Ibola, a Jamhuriyar Dimokaraɗiyyar Congo. A wannan juma’a ne hukumomin...
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya ce hare-haren da aka kai kan masu gudanar da taro a jihohin Kaduna...
Shahararren shugaban ‘yan bindiga, Ado Aleru, ya kashe mayakan sa guda bakwai a wasu sassan jihar Zamfara, sakamakon zargin cin...
Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu, ya bayyana cewa ƙasar ba ta fargabar matakan da shugaban Amurka Donald Trump ke ɗauka...
Adadin waɗanda suka mutu sakamakon hatsarin jirgin ruwan da ya auku a jihar Neja da ke arewacin Najeriya ya ƙaru...
Hukumar raya yankin arewa maso gabas ta shirya tura motocin dake amfani da lantarki, da bullo da shirin inshorar lafiya,...
An dauke Motan da Jam'iyyar APC ta kawo da nufin gyaran hanyar Jada-Mbulo. Yayin da aka rantsar da sabon zababben...
Hukumar kula da inganci da magunguna ta Najeriya, NAFDAC, ta gargaɗi ƴan ƙasar kan amfani da wasu allurai da ta...