Harin ƙunar baƙin wake a massalaci ya yi ajalin mutum bakwai a Maiduguri
Rahotanni daga arewa maso gabashin Najeriya na cewa an ji ƙarar abin fashewa a wani masallaci a birnin Maiduguri na...
Rahotanni daga arewa maso gabashin Najeriya na cewa an ji ƙarar abin fashewa a wani masallaci a birnin Maiduguri na...
Yanzu haka gwamnatin jihar Kano na ƙaddamar da rundunar tsaro da kare unguwanni na mutum 2000 a filin wasa na...
Gwamnatin Najeriya ta ayyana masu garkuwa da mutane da ƙungiyoyi masu ɗaukar makamai da masu tayar da ƙayar baya a...
Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) ta yi kira da a dakatar da aiwatar da sabuwar dokar haraji da ake shirin fara...
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya raba kayan abinci masu mahimmanci ga zawarawa da marasa galihu na al'ummar...
Aƙalla mutum ɗaya ya mutu yayin da wasu bakwai suka jikkata bayan wani mummunan rikici tsakanin ƙungiyoyin makiyaya biyu a...
Rahotanni sun bayyana cewa ƴanbindiga sun yi awon gaba da matafiya 28 daga garin Zak da ke yankin Bashar a...
Rundunar hadin gwiwa ta kawancen kasashen Sahel (AES) ta lalata wani babban sansanin jigilar kayayyaki mallakar wata kungiyar 'yan ta'adda...
Najeriya ta yi asarar kusan naira biliyan 940.98 a fitar da kayayyaki zuwa Amurka a cikin watanni tara na farkon...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun 25 da 26 ga Disamba da kuma 1 ga Janairu 2026, a matsayin ranakun hutu...