Hukumar Kwastam ta kama da darajar su yakai N112.5m na fasa-kwaurin man fetur, fatun jakuna, da kwayoyi a Adamawa
Hukumar Kwastam ta jihohin Adamawa da Taraba ta kwace man fetur da fatun jakuna da magungunan Tramadol da sabulun kasashen...
Hukumar Kwastam ta jihohin Adamawa da Taraba ta kwace man fetur da fatun jakuna da magungunan Tramadol da sabulun kasashen...
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya gargaɗi kwamishinoninsa game da rashin saka irin hular da shugaban Najeriya Bola Tinubu ke...
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya fice daga jam'iyyarsa ta PDP. Diri ya bayyana haka ne ranar Laraba a gidan...
Ma'aikatar raya, al'adu, da yawon bude ido, ta tattaunawa da gwamnatin Qatar, a ranar Litinin, don bunkasa huldar al'adu, fasaha,...
Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta ɗage babban taron kwamitin zartarwarta da aka tsara yi ranar Laraba 15...
Majalisar Dokokin Najeriya ta bayar da shawarar sauya lokacin gudanar da zaɓen shugaban ƙasar zuwa watan Nuwamban 2026 maimakon Fabrairun...
Rundunar sojin Madagascar ta ce ta karɓe mulkin ƙasar, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Reuters ya ruwaito. Shi ma...
Ƙungiyar Agajin Likitoci ta MSF ta yi gargaɗin samun ƙaruwar rashin abinci mai gina jiki tsakanin ƙananan yara a arewacin...
Kwamitin ayyuka na kasa na jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) ya sanar da rusa kwamitin ayyuka na jihar Adamawa, inda...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Jigawa ta tabbatar da kashe mutane uku yayin da bakwai suka samu munanan raunuka a...