NUJ na jimamin ƴan jarida bakwai da suka mutu a hatsarin mota a Gombe
Ƙungiyar ƴan jarida ta ƙasa (NUJ) ta bayyana jimami kan mutuwar ’yan jarida bakwai da suka mutu a wani mummunan...
Ƙungiyar ƴan jarida ta ƙasa (NUJ) ta bayyana jimami kan mutuwar ’yan jarida bakwai da suka mutu a wani mummunan...
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima da Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, a ranar Juma'a, sun ziyarci wadanda harin...
Gwamnatin Najeriya ta ce sai da ta amince tare da bayar da izini kafin gwamnatin Amurka ta ƙaddamar da harin...
Rahotanni daga arewa maso gabashin Najeriya na cewa an ji ƙarar abin fashewa a wani masallaci a birnin Maiduguri na...
Yanzu haka gwamnatin jihar Kano na ƙaddamar da rundunar tsaro da kare unguwanni na mutum 2000 a filin wasa na...
Gwamnatin Najeriya ta ayyana masu garkuwa da mutane da ƙungiyoyi masu ɗaukar makamai da masu tayar da ƙayar baya a...
Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) ta yi kira da a dakatar da aiwatar da sabuwar dokar haraji da ake shirin fara...
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya raba kayan abinci masu mahimmanci ga zawarawa da marasa galihu na al'ummar...
Aƙalla mutum ɗaya ya mutu yayin da wasu bakwai suka jikkata bayan wani mummunan rikici tsakanin ƙungiyoyin makiyaya biyu a...
Rahotanni sun bayyana cewa ƴanbindiga sun yi awon gaba da matafiya 28 daga garin Zak da ke yankin Bashar a...