Gwamnan Sokoto ya bukaci jami’an tsaro su kawo ƙarshen ƴanbindiga a 2026
Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya buƙaci mutanen jihar da su dage wajen bai wa jami'an tsaro goyon bayan domin...
Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya buƙaci mutanen jihar da su dage wajen bai wa jami'an tsaro goyon bayan domin...
Sanata mai wakiltar Abia ta Kudu, Eyinnaya Abaribe ya fice daga jam'iyyar APGA, inda ya sanar da komawarsa jam'iyyar ADC...
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya jagoranci wata tattaunawa ta musamman da malaman makarantun Tsangaya daga sassa daban-daban na...
Tsohon ɗan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar PDP kuma jigo a jam'iyyar ADC a yanzu, Atiku Abubakar ya ce yana...
Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar da hukuncin kisa da babbar kotu ta yanke a kan Abdulmalik Tanko, wanda aka samu...
Shugaban mulkin sojin Guinea Mamadi Doumbouya ya lashe zaben da aka yi a karon farko a ƙasar tun bayan ƙwace...
Bankuna a Najeriya za su fara cire naira 50 a matsayin harajin da banki ke cirewa kan kudin da aka...
Ƙungiyar ƴan jarida ta ƙasa (NUJ) ta bayyana jimami kan mutuwar ’yan jarida bakwai da suka mutu a wani mummunan...
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima da Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, a ranar Juma'a, sun ziyarci wadanda harin...
Gwamnatin Najeriya ta ce sai da ta amince tare da bayar da izini kafin gwamnatin Amurka ta ƙaddamar da harin...