Nnamdi Kanu na da lafiyar da zai iya fuskantar shari’a – Likitoci
Tawagar ƙwararrun likitoci a Najeriya, ƙarƙashin jagoranci shugaban ƙungiyar Likitocin ƙasar, sun tabbatar da cewa rashin lafiyar da aka ce...
Tawagar ƙwararrun likitoci a Najeriya, ƙarƙashin jagoranci shugaban ƙungiyar Likitocin ƙasar, sun tabbatar da cewa rashin lafiyar da aka ce...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Najeriya, NAFDAC ta sanar da kulle wasu manyan kantunan kayan buƙatu guda...
Za a fara samar da sabon maganin riga-kafin kare mutum daga kamuwa da cutar HIV, a ƙasashe masu ƙaramin karfi,...
Hukumar kula da cututtuka ta jihar Kano KNCDC ta fitar da sanarwar gargadi ga ƴan jihar dangane da rahoton da...
Likitoci sun gano fararen tsutsotsi wato tapeworms a cikin kwakwalwar wani mutum da ke fama da matsanancin ciwon kai na...
Masu bincike a Turai sun yi amfani da fasahar ƙirƙirariyyar basira ta AI don yin hasashen matsalolin lafiya da ɗaiɗaikun...
Asusun kula da ƙananan yara na majalisar ɗinkin duniya UNICEF, ya yi gargaɗin cewa sama da yara dubu 450 a...
Gwamnan jihar Kebbi Nasir Idris ya amince da dakatar da kwamishinan lafiya Yanusa Musa isma'il nan take. Matakin ya biyo...
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta Najeriya ta bai wa gwamnatin ƙasar sabon wa'adin kwana ɗaya ta biya buƙatunta, bayan...
Aƙalla mutum 15 ne suka mutu sakamakon sake ɓullar cutar Ibola, a Jamhuriyar Dimokaraɗiyyar Congo. A wannan juma’a ne hukumomin...