Za mu zamanantar da Ilimin Almajirai- Gwamna Namadi
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya jagoranci wata tattaunawa ta musamman da malaman makarantun Tsangaya daga sassa daban-daban na...
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya jagoranci wata tattaunawa ta musamman da malaman makarantun Tsangaya daga sassa daban-daban na...
Gwamnan Jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya ya umarci kowace makaranta a jihar da ta rufe a ranar Juma'a ko kafin...
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rufe duka makarantun sakandiren faɗin jihar saboda dalilai na tsaro da satar ɗalibai a...
A ci gaba da aikin wayar da kan jama'a na shekara-shekara kan illolin satan fasaha ta haramtacciyar hanya, Hukumar kula...
Gwamnatin Ghana ta ce daga yanzu dole ne dukkanin malamai su yinƙa amfani da harshen uwa, wajen ƙoyar da dalibai...
Jami'ar Ahmadu Bello, ABU, Zaria, ta musanta zargin cewa tana da hannu wajen kera makamin nukiliya ga Najeriya. Jami'ar ta...
Asusun ba da lamuni na ilimi na Najeriya NELFUND, ya amince da sake bude shafin na karshe na tsawon sa'o'i...
Jami’ar Karatu daga gida a Najeriya (NOUN) ta nada Farfesa Uduma O. Uduma a matsayin sabon mataimakin shugaban jami’ar, bayan...
Uwargidan shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu ta ce malaman makarantu mutane masu daraja da suka cancanci yabo da ƙarƙafa gwiwa....
Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi ya ba da umarnin mayar da kudaden da aka cire daga albashin malaman watan...