Abba na kan turbar komawa wa’adi na biyu – Ganduje
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa gwamnan Kano "Abba...
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa gwamnan Kano "Abba...
Najeriya ta sake fuskantar katsewar wutar lantarki sakamakon lalacewar babban layin lantarkin ƙasar a ranar Talata,Wannan shi ne karo na...
Abba Atiku, ɗan tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar, ya bayyana a fili cewa mahaifinsa ba shi da wata dama...
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Soludo, ya umarci rufe Kasuwar Onitsha na tsawon mako guda, bayan ‘yan kasuwar sun ƙi...
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta yi watsi da rahotannin da ke cewa akwai yiwuwar za ta sauya Mataimakin Shugaban...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu zai yi tafiya a yau Litinin, 26 ga Janairu, zuwa ƙasar Turkiyya domin ziyarar aiki...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf zai koma jam'iyyar APC, mai mulkin Najeriya a ranar Litinin 26 ga watan...
Gwamnan jihar Sokoto Ahmad Aliyu ya ce gwamnatina za ta gabatar da dokokin haramta abin da ya kira almubazzaranci a...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Uba Sani ya ce gwamnatinsa za ta yi duk abin da ya dace domin ceto mutanen...
Shugaba Donald Trump na kan hanyarsa ta zuwa ƙasar Switzerland domin halartar taron ƙoli na tattalin arziƙin duniya da ke...