Wani yaro dan shekara 16 ya kashe yadikkon sa yayin da wani matashin kuwa ya da6awa mahifinsa wuka a Adamawa.
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa a halin yanzu tana gudanar da bincike kan wasu laifuka guda biyu na kisan kai...
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa a halin yanzu tana gudanar da bincike kan wasu laifuka guda biyu na kisan kai...
IMF ya sabunta hasashen bunƙasar tattalin arzikin Najeriya. Asusun Bayar da Lamuni na Duniya, IMF ya sabunta hasashensa kan bunƙasar...
REUTERS Yara 13 sun mutu a Sudan saboda rashin abinci. Jami'an lafiya a Sudan sun ce yara 13 sun mutu...
AL JAZEERA Sojoji daga Sudan ta Kudu da na Uganda sun yi musayar wuta a kusa da iyakarsu lamarin da...
REUTERS Shugaban ƙasar Ivory Coast Alassane Ouattara mai shekara 83, ya sanar da aniyarsa ta sake tsayawa takarar zaɓen shugaban...
XNuhuRibadu Mai bai wa shugaban Najeriya shawara kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya ce an samu raguwar hare-haren Boko...
X/SenatorOluremiTinubu Mai ɗakin shugaban Nijeriya, Remi Tinubu ta bai wa waɗanda rikicin jihar Benue ya ɗaiɗaita tallafin naira biliyan ɗaya,...
Gwamnan yankin Darfur da ke Sudan ya soki sojojin gwamnati da gaza kawo karshen ƙawanyar da aka yi wa yankinsa...
Hoto - Reuters . Aƙalla mutum 30 ne suka mutu a yankunan da ke wajen birnin Beijing sakamakon mummunar ambaliyar...
Ana ci gaba da nuna damuwa kan yadda aka kaiwa 'yan wasa hari a lokuta daban-daban na gasar kwallon kafan...