Adamawa: Mutane 100,000 za su sami tallafin rage talauci na Naira biliyan 5 a watan Disamba na 2025.
Hukumar Rage Talauci da Samar da Arziki ta jihar Adamawa (PAWECA) ta kammala shirye-shiryen raba Naira biliyan 5 ga wadanda...
Hukumar Rage Talauci da Samar da Arziki ta jihar Adamawa (PAWECA) ta kammala shirye-shiryen raba Naira biliyan 5 ga wadanda...
Mai Jimillan Gundumar Bole, Malam Abdulmumini Abubakar, ya bukaci iyaye a Bole, dake Yolde Pate da su fifita allurar rigakafi...
Wani ɗan majalisar dokokin Amurka, Riley Moore, ya zargi tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, da hannu a kisan...
Amurka ta tura dakaru gaɓar Venezuela don daƙile masu safarar miyagun ƙwayoyi Jamhuriyar Dominican ta sanar da cewa, an dage...
'Yan bindiga sun kashe wani matashin mai sana'ar POS tare da raunata mutane da dama a lokacin wani hari da...
Gwamnatin China ta yi alƙawarin goyon bayanta ga gwamnatin Shugaba Bola Tinubu a daidai lokacin da shugaban Amurka Donald Trump...
A ci gaba da aikin wayar da kan jama'a na shekara-shekara kan illolin satan fasaha ta haramtacciyar hanya, Hukumar kula...
Gwamnatin Chadi ta sanar da rufe iyakarta da Najeriya nan take saboda fargabar tsaro da ta yi yawa sakamakon jita-jitar...
Rundunar tsaron farin kaya ta NSCDC reshen Jihar Adamawa ta kama wata babbar mota da ake zargin tana dauke da...
An girke jami'an tsaro a sakatariyar jam'iyyar PDP da ke Abuja, yayin da mataimakin shugaban jam'iyyar na shiyyar arewa ta...