Kwatsam ta kama makamai da ƙwayoyin N10bn a Legas
Hukumar Kwastam Najeriya ta kama kwantainoni 16 ɗauke da makamai da miyagun ƙwayoyi da magungunan da wa’adin aikinsu ya ƙare...
Hukumar Kwastam Najeriya ta kama kwantainoni 16 ɗauke da makamai da miyagun ƙwayoyi da magungunan da wa’adin aikinsu ya ƙare...
Australia ta shiga cikin jeren ƙasashen duniya da ke shirin amincewa da kafuwar ƙasar Falasɗinu a babban taron MDD na...
Jam'iyyar ADC ta musanta zargin da ta ce ana yaɗawa cewa tana aiki ne domin mayar da mulkin ƙasar zuwa...
Gwamnatin jihar Katsina a Najeriya ta yi martani kan sanarwar da ƙungiyar agaji ta Medicins Sans Frontiers, MSF, ta fitar...
Shirin Tuntuba na harkokin noma da samar da abinci mai gina jiki Sahel, ta horas da manoma 300 a jihar...
Ɗanwasan tsakiya na Real Madrid Reinier Jesus ya koma Atlético Mineiro ta Brazil da taka leda. Saura shekara ɗaya kwantaraginsa...
Afirka ta Kudu da Aljeriya sun tashi 1-1 a wasan cikin rukuni a gasar kofin ƙasashen Afirka ta 'yanwasan cikin...
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya amince da sallamar masu taimaka masa guda biyu bisa laifuffuka daban-daban, sannan aka wanke...
Gwamnatin soji a Nijar ta ƙwace katafaren cibiyar mahaƙar zinare ɗaya tilo da ke ƙasar, bayan ta zargi Kamfanin Australia...
Allah ya yi wa tsohon ministan noma da raya karkara, Cif Audu Ogbeh rasuwa yana da shekaru 78 a duniya....