Amurka ta ce za ta mayar wa Brazil martani kan Bolsanaro
Amurka ta yi gargaɗin cewa za ta mayar da martani kan hukuncin da kotun kolin Brazil ta yanke wa tsohon...
Amurka ta yi gargaɗin cewa za ta mayar da martani kan hukuncin da kotun kolin Brazil ta yanke wa tsohon...
Gwamnan jihar Kebbi Nasir Idris ya amince da dakatar da kwamishinan lafiya Yanusa Musa isma'il nan take. Matakin ya biyo...
Yarima Harry wanda ya koma rayuwa a Jihar California ta Amurka, ya ziyarci kabarin kakarsa, Sarauniya Elizabeth II, a fadar...
Wata Babbar Kotu a Abuja ta yanke wa Mahmud Muhammad Usman (Abu Bara’a), ɗaya daga cikin jagororin ƙungiyar Ansaru hukuncin...
Shugabannin duniya sun bayyana kisan jagoran matasa masu tsattsauran ra’ayi dake goyon bayan Trump, Charlie Kirk a Amurka a matsayin...
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta Najeriya ta bai wa gwamnatin ƙasar sabon wa'adin kwana ɗaya ta biya buƙatunta, bayan...
Hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC) ta yi Allah wadai da abin da ta kira yaƙin neman zaɓe tun lokaci bai...
Gwamnatin Najeriya ta gurfanar da manyan shugabannin ƙungiyar Ansaru, wata kungiyar tsageru kuma gawurtattun ƴanbindiga mai alaƙa da Al-Qaeda, a...
Ƙungiyar ƙwadago ta ma'aikatan dakon man fetur da iskar gas a Najeriya, NUPENG ta dakatar da yajin aikin da ta...
Harin da Isra’ila ta kai wa jagororin Hamas a babban birnin Qatar a wannan Talatar ya janyo caccaka daga sassan...