Gwamnatin Najeriya za ta sasanta rikici tsakanin jihohi da kamfanonin lantarki
Yayin da rikici ke ƙara taɓarɓarewa tsakanin jihohi da kamfanonin rarraba wuta (Discos) kan wanda ke da ikon tsara farashin...
Yayin da rikici ke ƙara taɓarɓarewa tsakanin jihohi da kamfanonin rarraba wuta (Discos) kan wanda ke da ikon tsara farashin...
Ɓarkewar cutar cholera a gundumar Bukkuyum da ke jihar Zamfara a arewa maso yammacin Najeriya, ta yi sanadin mutuwar aƙalla...
Bayan munanan hare hare da yan bindiga suka kai karamar hukumar Malumfashi na Jahar Katsina a makon da ya gabata,...
Gwamnan jihar Kebbi, Kwamared Nasir Idris ya amince da nadin Sanusi Mika'ilu Sami a matsayin sabon Sarkin Zuru. Da yake...
Wata ƙungiyar kare yara ta Save the children ta ce aƙalla ƙasashe huɗu a Afirka, ciki har da Najeriya da...
Rashin nasarar da Manchester United ta yi a hannun Grimsby Town ya jawo cecekuce a faɗin duniya bayan doke ta...
Shugabannin sojin Afrika sun kammala wani taro na ƙoli a Abuja wanda ya mayar da hankali kan yawaitar matsalolin tsaro...
Tsohon Kwanturola-Janar na Hukumar Kwastam ta Najeriya, Ahmed Aliyu Mustapha, ya rasu. Mustapha ya rike mukamin Kwanturola Janar daga 1999...
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa ba ya tunanin tsayawa takara a zaɓen ƙasar na shekara ta...
Gwamnatin tarayya ta sanar da sake karin kudaden fasfo din Najeriya. Gwamnati ta sanar da cewa karin zai fara aiki...