An yanke wa tsohon shugaban Faransa Sarkozy hukuncin ɗauri
Wata kotu a Faransa ta yanke wa tsohon shugaban ƙasar Nicolas Sarkozy hukuncin ɗauri na shekara biyar bayan samun shi...
Wata kotu a Faransa ta yanke wa tsohon shugaban ƙasar Nicolas Sarkozy hukuncin ɗauri na shekara biyar bayan samun shi...
Shugaban gwamnatin riƙon ƙwaryar Syria Ahmed al-Sharaa ya shaida wa babban taron Majalisar Dinkin Duniya cewa ƙasarsa ta sake ƙwato...
Za a fara samar da sabon maganin riga-kafin kare mutum daga kamuwa da cutar HIV, a ƙasashe masu ƙaramin karfi,...
Pep Guardiola na fatan Erling Haaland zai murmure kafin ranar Asabar da za su fuskanci Burnley a gasar Premier League....
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce ƙasashen Yamma za su shiga cikin "mummunan hali" idan har ba su dakatar da...
Hukumar bayar d aagajin gaggawa ta Najeriya Nema ta karɓi 'yan Najeriya 145 da aka kwashe zuwa gida bayan sun...
Darajar naira ta ɗan ƙaru bayan sanar da matakin Babban Bankin Najeriya na rage yawan kuɗin ruwa da maki 50...
Nan gaba a yau Mataimakin Shugaban Najeriya Kashim Shettima zai gabatar da jawabin ƙasar a babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya...
Fiye da kashi 90% na ƴan ƙasar Guinea sun amince da gyaran ƙundin tsarin mulki a zaɓen raba gardama da...
Hukumar zaɓen ƙasar Uganda ta amincewa shugaba ƙasar mai shekaru 81, Yoweri Museveni, wanda ya riƙe mulkin ƙasar kusan shekaru...