Gobara a Legas ta kashe ma’aikata 12 na FIRS da UBA
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya nuna alhininsa dangane mutane 12 da suka rasa rayukansu a lokacin ibtila'in gobarar da ta...
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya nuna alhininsa dangane mutane 12 da suka rasa rayukansu a lokacin ibtila'in gobarar da ta...
Masu bincike a Turai sun yi amfani da fasahar ƙirƙirariyyar basira ta AI don yin hasashen matsalolin lafiya da ɗaiɗaikun...
Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandire ta Najeriya (NECO),ta fitar da sakamakon jarrabawar wannan shekara ta 2025. Sakamakon ya nuna cewa...
Wasu mutane ɗauke da bindigogi a kan babura sun harbe akalla mutum 22 a wani kauye da ke yammacin jamhuriyyar...
Hukumomin Saudi Arabia sun saki wasu ƴan Najeriya uku da aka tsare a Jidda, bayan an zarge su da safarar...
Shugaban ƙungiyar ƙawancen tattalin arzikin ƙasashen yammacin Afrika, ECOWAS, kuma shugaban ƙasar Saliyo, Julius Maada Bio, na wata ziyarar aiki...
Fadar shugaban Najeriya ta mayar da martani kan fargarwar da tsohon mataimakin shugaban ƙasar, Atiku Abubakar ya yi na cewa...
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta ce ta ceto wasu yara biyar da ake kyautata zaton an sace su daga...
Amurka da Saudiyya da Hadaddiyar Daular Larabawa da Masar sun yi kira da a tsagaita wuta tsawon wata uku a...
Gwamnatin sojin Burkina Faso, ta sanar da bada biza kyauta ga ɗaukacin ƴan ƙasashen Afirka da ke shirin zuwa ƙasar,...