Sayan kuri’u babbar barazana ce ga dimokraɗiyyar Najeriya – Obi
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour a zaɓen 2023, Peter Obi ya yi gargaɗi kan masu sayan kuri'u, inda...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour a zaɓen 2023, Peter Obi ya yi gargaɗi kan masu sayan kuri'u, inda...
Ƙungiyar kare hakkin ɗan'adam ta Human Rights Watch ta ce ta kammala tattara shaidu da ke tabbatar da cewa 'yan...
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi, ya bukaci 'yan Najeriya da su guji sayen kuri'u, yana...
Jami’an tsaro sun dakile wani yunkurin kai hari da ‘yan bindiga suka yi a karamar hukumar Malumfashi a jihar Katsina....
Rundunar 'Yan Sandan Adamawa sun bayyana cewar a shirye suke domin tabbatar da bin doka da oda a zaben cike...
Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya PDP na shirin kaddamar da kwamitocin zartaswa na shiyoyi da kuma kwamitin tsara zaɓen shugaban...
Gwamnatin tarayya ta amince da kafa sabbin jami'o'i masu zaman kansu guda tara a faɗin Najeriya. Ministan Ilimi, Dakta Tunji...
Tsohon ɗantakarar shugabancin Najeriya, Atiku Abubakar, ya ce kamawa da tsare tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal da EFCC...
Bankin Duniya ya amince da kasafin kuɗi dala miliyan 300 domin gudanar da wasu ayyukan da ya ce zai inganta...
Kungiyar matasan 'Kabilan Jukun, ta yi Allah wadai da kisan da aka yi wa daya daga cikin mambobinta, Nwubu Gani...