Shugaban ECOWAS na ziyarar a Burkina Faso
Shugaban ƙungiyar ƙawancen tattalin arzikin ƙasashen yammacin Afrika, ECOWAS, kuma shugaban ƙasar Saliyo, Julius Maada Bio, na wata ziyarar aiki...
Shugaban ƙungiyar ƙawancen tattalin arzikin ƙasashen yammacin Afrika, ECOWAS, kuma shugaban ƙasar Saliyo, Julius Maada Bio, na wata ziyarar aiki...
Fadar shugaban Najeriya ta mayar da martani kan fargarwar da tsohon mataimakin shugaban ƙasar, Atiku Abubakar ya yi na cewa...
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta ce ta ceto wasu yara biyar da ake kyautata zaton an sace su daga...
Amurka da Saudiyya da Hadaddiyar Daular Larabawa da Masar sun yi kira da a tsagaita wuta tsawon wata uku a...
Gwamnatin sojin Burkina Faso, ta sanar da bada biza kyauta ga ɗaukacin ƴan ƙasashen Afirka da ke shirin zuwa ƙasar,...
Asusun kula da ƙananan yara na majalisar ɗinkin duniya UNICEF, ya yi gargaɗin cewa sama da yara dubu 450 a...
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun yi nasarar kashe jagoran 'yanfashin daji Babangida Kachalla a jihar Kogi da ke...
Hukumar binciken manyan laifuka ta Amurka (FBI) ta bayyana cewa za ta biya dala 100,00 kimanin naira miliyan 150 kenan...
Sabuwar takaddama ta sake ɓarkewa tsakanin Dangote da ƙungiyar ƙwadago ta ma'aikatan dakon man fetur da iskar gas a Najeriya,...
Matatar man fetur ta Dangote ta sanar cewa za ta fara rarraba man kai-tsaye zuwa tashoshi a duk faɗin Najeriya...