Sojojin Najeriya sun ce sun kashe mayaƙa 15 a jihohin Yobe da Borno
Rundunar sojin saman Najeriya ta ce jami'anta sun kashe mayaƙa sama da 25 a wasu hare-hare da suka kai a...
Rundunar sojin saman Najeriya ta ce jami'anta sun kashe mayaƙa sama da 25 a wasu hare-hare da suka kai a...
Firaministan Canada Mark Carney ya ce daga yau (Lahadi) "Canada ta amince da ƙasar Falasɗinu" a hukumance. Cikin wata sanarwa...
Wata fashewa da aka samu a Kamafanin Kera Makamai ta Najeriya DICON da ke Kaduna, ya yi sanadin mutuwar mutum...
Wani hatsarin kwale-kwale ya laƙume rayukan mutane da dama a jihar sokoto da ke yankin arewa maso yammacin Najeriya, yankin...
Shugaban Iran Masoud Pezeshkian, ya ce matakin da kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ya dauka jiya Juma'a na sake...
Dakarun Operation Hadin Kai sun kwato alburusai da sauran kayayyaki a wani samamen da suka kai a kusa da garin...
Rundunar sojan Najeriya ta ce ta yi nasarar kama motoci maƙare da kayayyakin da take zargi na harhaɗa bama-bamai ne...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya ta ce ambaliyar ruwa ta kashe mutum uku a jihar Adamawa da ke...
Hukumomi a Indiya sun tuhumi 'yan Najeriya 106 da laifin safarar miyagun ƙwayoyi a shekarar 2024 da ta gabata, kamar...
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Najeriya ta ci alwashin ɗaukar matakin ladaftarwa kan kamfanin jirgin Qatar Airways saboda...