Dangote ya ƙaddamar da aikin gina kamfanin takin zamani na dala biliyan 2.5 a Habasha
Rukunin kamfanoni na Dangote ya ƙaddamar da fara aikin gina kamfanin takin zamani na Dangote Gode Fertilizer a ƙasar Habasha....
Rukunin kamfanoni na Dangote ya ƙaddamar da fara aikin gina kamfanin takin zamani na Dangote Gode Fertilizer a ƙasar Habasha....
Jam’iyyar UNDP a ƙasar Kamaru, ta ce tana da kyakkyawar fatan samun goyon bayan akasarin ƴan takarar adawa 12 gabanin...
Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya ce ƙungiyar Boko Haram ta taɓa zaɓar tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a matsayin...
Rahotanni na nuna cewa hukumomi a Iran sun ce an kashe wasu mutane shida da aka samu da laifin ta'addanci...
Dakarun Operation Hadin Kai sun kama wasu da ake zargin 'yan kungiyar Boko Haram ne da ke jigilar kayayyaki a...
Jami’an hukumar shiyyar Maiduguri na hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC sun kama wasu...
Wasu 'Yanbindiga sun sace kansiloli biyu da limamin wani masallaci a garin Tsauni da ke birnin Gusau na jihar Zamfara...
Gamayyar ƙungiyoyin da ke sa ido kan shugabanci na gari da cin hanci da rashawa, sun yi kiran a gaggauta...
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe Sarkin Fulanin Tungan-Madugu a gundumar Babanna da...
Dakarun runduna ta 17 Brigade, Operation FANSAN YAMMAN, tare da hadin gwiwar kungiyar 'yan sa kai na jihar Katsina sun...