Sanata Natasha ta halarci zaman majalisar Najeriya
A karon farko, sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, ta halarci zaman zauren majalisar dattawan Najeriya, bayan dakatar da ita da aka yi...
A karon farko, sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, ta halarci zaman zauren majalisar dattawan Najeriya, bayan dakatar da ita da aka yi...
Wata kotun tarayya da ke zamanta a Warri da ke jihar Delta, ta bayar da umarnin wucin gadi na hana...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya buƙaci hukumar jin daɗin alhazai ta Najeriya NAHCON da ta rage kuɗin Hajjin bana, inda...
Shugaban kamfanin mai na Najeriya, NNPCL, Bayo Ojulari, ya bayyana kyakkyawan fatan cewa ƙasar zata dinga haƙo gangan ɗanyen mai...
Shugaban sojin Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani ya kai ziyarar kwanaki biyu a jihar Tillabery, wurin da hare-haren ƙungiyoyin masu da'awar...
Gwamnatin jihar Adamawa ta karbi nau’in itatuwan dabino guda 400,000 daga ƙungiyar Green Great World (GGW) a wani bangare na...
Uwargidan shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu ta ce malaman makarantu mutane masu daraja da suka cancanci yabo da ƙarƙafa gwiwa....
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Najeriya, NAFDAC ta sanar da kulle wasu manyan kantunan kayan buƙatu guda...
Babban mai taimaka wa tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar kan harkokin siyasa, Demola Olarewaju, ya ba da shawarar yadda...
Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya ce an sauya wa kalaman da ya yi kan marigayi Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari...