An kwashe ‘yan Najeriya 145 da suka maƙale a Aljeriya
Hukumar bayar d aagajin gaggawa ta Najeriya Nema ta karɓi 'yan Najeriya 145 da aka kwashe zuwa gida bayan sun...
Hukumar bayar d aagajin gaggawa ta Najeriya Nema ta karɓi 'yan Najeriya 145 da aka kwashe zuwa gida bayan sun...
Darajar naira ta ɗan ƙaru bayan sanar da matakin Babban Bankin Najeriya na rage yawan kuɗin ruwa da maki 50...
Nan gaba a yau Mataimakin Shugaban Najeriya Kashim Shettima zai gabatar da jawabin ƙasar a babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya...
Fiye da kashi 90% na ƴan ƙasar Guinea sun amince da gyaran ƙundin tsarin mulki a zaɓen raba gardama da...
Hukumar zaɓen ƙasar Uganda ta amincewa shugaba ƙasar mai shekaru 81, Yoweri Museveni, wanda ya riƙe mulkin ƙasar kusan shekaru...
Shugaban Falasdinawa ya yi kira da a samu karin wasu kasashe da za su bi bayan Faransa da Birtaniya wajen...
Allah Ya yi wa babban mai fatawa na ƙasar Saudiyya, Sheikh Abdul Aziz Al-Sheikh rasuwa. Za a yi jana'izar marigayin...
Majalisar Dokoki ta buɗe ofishin Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan da ke Suite 2.05 a sashen Majalisar Dattawa. Sanatar mai wakiltar Kogi...
Wannan shi ne Farfesa Abdallah Uba Adamu, wanda dan Kano ne, ya kafa tarihi a matsayin ‘Dan Najeriya da ya...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce jami'anta sun yi nasarar daƙile wani shirin safarar mata huɗu daga Kano zuwa...